1 Samaʼila 13:7 - Littafi Mai Tsarki7 Waɗansu kuwa suka haye Kogin Urdun zuwa ƙasar Gad da Gileyad. Saul kuwa yana can a Gilgal. Dukan mutanen da suka bi shi suka yi ta rawar jiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Waɗansunsu ma suka haye Urdun zuwa ƙasar Gad da Gileyad. Shawulu ya zauna Gilgal, dukan ƙungiyoyi sojojin da suke tare da shi suka yi rawan jiki don tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |