1 Samaʼila 13:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sama'ila ya tashi daga Gilgal zuwa Gibeya ta Biliyaminu. Da Saul ya ƙidaya mutanen da suke tare da shi, ya tarar wajen mutum ɗari shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sama’ila ya tashi daga Gilgal ya tafi Gibeya a ƙasar Benyamin. Shawulu kuma ya ƙidaya mutanen da suke tare da shi, yawansu ya kai wajen mutum ɗari shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |