1 Samaʼila 12:21 - Littafi Mai Tsarki21 Kada kuma ku ratse ku bi abubuwa marasa amfani da ba za su amfane ku, ko su cece ku ba, gama ba su da wani amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Kada ku bi alloli marasa amfani. Ba za su iya yi muku kome nagari ba, ba kuwa za su iya cece ku ba, gama ba su da amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |