1 Samaʼila 12:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai Sama'ila ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa aka yi tsawa da ruwan sama a wannan rana. Dukan jama'a kuwa suka ji tsoron Ubangiji da Sama'ila ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sai Sama’ila ya roƙi Ubangiji, a ranar kuwa Ubangiji ya aiko da tsawa da ruwan sama. Dukan mutane suka ji tsoron Ubangiji da kuma Sama’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |