1 Samaʼila 11:4 - Littafi Mai Tsarki4 Da manzannin suka zo Gibeya inda Saul yake, suka ba mutane labarin abin da ya faru. Sai jama'a duka suka yi kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Da manzannin suka zo Gibeya garin Shawulu, suka gaya wa mutane wannan sharaɗin, suka yi kuka mai zafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan su ne shugabannin sojoji, Ahiyezer, da Yowash, 'ya'yan Shemaiya, maza, daga Gibeya Yeziyel, da Felet, 'ya'yan Azmawet, maza Beraka, da Yehu daga Anatot Ismaya daga Gibeyon babban jarumi ne a cikin jarumawan nan talatin, yana daga cikin shugabannin jarumawa talatin ɗin Irmiya, da Yahaziyel Yohenan, da Yozabad daga Gedera Eluzai, da Yerimot, da Be'aliya Shemariya, da Shefatiya daga Harif Elkana, da Isshiya, da Azarel Yowezer, da Yashobeyam daga iyalin Kora Yowela, da Zabadiya 'ya'ya maza na Yeroham na Gedor.