1 Samaʼila 10:8 - Littafi Mai Tsarki8 Za ka riga ni zuwa Gilgal inda zan zo in miƙa hadayu na ƙonawa da hadayu na salama. Sai ka jira ni kwana bakwai, har in zo in sanar da kai abin da za ka yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Ka sha gabana zuwa Gilgal. Lalle zan gangara wurinka domin in miƙa hadaya ta ƙonawa da hadayu na salama. Sai ka jira ni kwana bakwai sai na zo wurinka na kuma gaya maka abin da za ka yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |