1 Samaʼila 10:27 - Littafi Mai Tsarki27 Amma waɗansu shashashan mutane suka ce, “Ƙaƙa wannan yaro zai iya cetonmu?” Suka raina shi, ba su kawo masa gaisuwa ba. Amma bai ce kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Amma waɗansu ’yan iska suka ce, “Yaya wannan mutum zai iya cetonmu?” Suka rena shi suka ƙi su kawo masa kyautai. Amma Shawulu bai ce uffam ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |