1 Samaʼila 10:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sa'an nan Sama'ila ya faɗa wa jama'a ka'idodin sarautar. Ya rubuta su cikin littafi, ya ajiye a wuri mai tsarki. Sa'an nan ya sallami jama'a duka kowa ya koma gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sama’ila kuwa ya bayyana wa mutane ƙa’idodin sarauta. Ya rubuta su cikin littafi ya ajiye a gaban Ubangiji. Sa’an nan ya sallame mutane, kowa ya koma gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |