1 Samaʼila 10:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sa'ad da dukan waɗanda suka san shi, suka gan shi yana yin wannan tare da annabawa, suka ce wa junansu, “Me ya faru da ɗan Kish? Saul kuma yana cikin annabawa ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’ad da dukan waɗanda suka san shi a dā suka gan shi yana annabci tare da annabawa, sai suka tambayi juna, suka ce, “Me ya faru da ɗan Kish? Shawulu ma yana cikin annabawa ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |