1 Samaʼila 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Wata rana a Shilo bayan da sun gama cin abinci, sai Hannatu ta tashi. Eli, firist, kuwa yana zaune a kujera a bakin ƙofar masujadar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Wata rana sa’ad da suka gama ci da sha a Shilo, Hannatu ta miƙe tsaye. Eli firist kuwa yana zaune a kujera a bakin ƙofar haikalin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |