1 Samaʼila 1:27 - Littafi Mai Tsarki27 Na roƙi Ubangiji wannan yaro, Ubangiji kuwa ya biya mini bukatata da na roƙa a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Wannan yaron ne na roƙa daga wurin Ubangiji, ya kuwa ba ni abin da na roƙa daga gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |