1 Samaʼila 1:21 - Littafi Mai Tsarki21 Elkana da iyalinsa duka suka tafi Shilo domin su miƙa wa Ubangiji hadaya ta shekara shekara, ya kuma cika wa'adinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Da shekara ta kewayo, sai Elkana da iyalinsa suka sāke tafi Shilo domin su yi hadaya ga Ubangiji, yă kuma cika alkawarin da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |