1 Samaʼila 1:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ita kuma ta amsa, ta ce, “Bari baiwarka ta sami tagomashi a gare ka.” Sa'an nan ta tafi, ta ci abinci. Ba ta ƙara ɓata ranta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ta ce, bari baiwarka tă sami tagomashi a idonka. Sai ta yi tafiyarta ta je ta ci wani abu, fuskarta kuwa ba tă ƙara kasance da baƙin ciki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |