1 Korintiyawa 9:7 - Littafi Mai Tsarki7 Wa yake yin aikin soja, sa'an nan yă ci da kansa? Wa zai shuka garkar inabi, yă kasa cin 'ya'yan? Wa zai yi kiwon garke, yă kasa shan nonon? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Wa yake ciyar da kansa yayinda yake aikin soja? Wa yake shukar gonar inabi, da ba ya cin amfaninta? Wa yake kiwon garke, da ba ya sha madararsa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |