1 Korintiyawa 9:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma ni kam, ban mori ko ɗaya daga cikin halaliyan nan ba, ba kuma ina rubuta wannan ne, don a yi mini haka ba. Ai, gara in mutu a kan wani ya banzanta mini fahariyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma ban yi amfani da ko ɗaya daga cikin waɗannan ’yancin ba. Ba kuma ina rubuta muku wannan da fata za ku yi mini waɗannan abubuwa ba ne. Gwamma in mutu, da wani yă hana ni wannan abin taƙama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |