1 Korintiyawa 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ashe, ba ku sani ba, masu hidima a Haikali daga nan suke samun abincinsu? Masu hidimar bagadi kuma, a nan suke samun rabo daga hadayar da aka yanka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ashe, ba ku san cewa waɗanda suke hidima a haikali suna samun abincinsu daga haikali ba ne, waɗanda kuma suke hidima a bagade suna samun rabo a hadayar da suka miƙa ba ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |