1 Korintiyawa 8:13 - Littafi Mai Tsarki13 Saboda haka in dai cin nama ya sa ɗan'uwana tuntuɓe, har abada ba zan ƙara cin nama ba, don kada in sa ɗan'uwana tuntuɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka, in abin da nake ci zai sa ɗan’uwana yă yi zunubi, ba zan ƙara cin nama ba, don kada in sa shi yă yi tuntuɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |