1 Korintiyawa 8:1 - Littafi Mai Tsarki1 To, yanzu a game da abubuwan da aka yanka wa gumaka, mun sani dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kumbura mutum, ƙauna kuwa takan inganta shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 To, game da abincin da aka miƙa hadaya ga gumaka kuwa. Mun san cewa dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kawo girman kai, amma ƙauna takan gina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |