1 Korintiyawa 7:9 - Littafi Mai Tsarki9 In kuwa ba za su iya kamewa ba, to, sai su yi aure. Ai, gwamma dai a yi aure da sha'awa ta ci rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai dai in ba za su iya ƙame kansu ba, to, su yi aure, don yă fi kyau a yi aure, da sha’awa ta sha kan mutum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |