1 Korintiyawa 7:40 - Littafi Mai Tsarki40 Amma a nawa ra'ayi, za ta fi farin ciki, in ta zauna a yadda take. A ganina kuwa ina da Ruhun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 A nawa ra’ayi, za tă fi jin daɗi in ta zauna haka, a ganina kuwa ina ba ku shawara ce daga Ruhun Allah da na ce haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |