1 Korintiyawa 7:39 - Littafi Mai Tsarki39 Igiyar aure tana wuyan mace, muddin mijinta yana da rai. In kuwa mijinta ya mutu, to, tana da dama ta auri wanda take so, amma fa, sai mai bin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Mace tana haɗe da mijinta muddin yana da rai. Amma in mijinta ya mutu, tana da ’yanci ta auri wanda take so. Amma fa, sai mai bin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |