1 Korintiyawa 7:35 - Littafi Mai Tsarki35 Na faɗi haka ne, don in taimake ku, ba don in ƙuntata muku ba, sai dai don in kyautata zamanku, da nufin ku himmantu ga bautar Ubangiji ba da raba hankali ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Na faɗa haka don amfaninku ne, ba don in ƙuntata muku ba. Sai dai don ku yi rayuwa a hanyar da ta dace da nufin ku himmantu ga bautar Ubangiji ba da raba hankali ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |