1 Korintiyawa 7:32 - Littafi Mai Tsarki32 Ina so ku 'yantu daga damuwa. Mutum marar aure yakan tsananta kula da sha'anin Ubangiji, yadda zai faranta wa Ubangiji rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Zan so ku ’yantu daga damuwa. Mutum marar aure ya damu ne da al’amuran Ubangiji, yadda zai gamshi Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |