1 Korintiyawa 7:31 - Littafi Mai Tsarki31 masu moron duniya kuma, kada su ba da ƙarfi ga moronta. Don yayin duniyar nan mai shuɗewa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 masu amfani da kayan duniya kuwa, kada su duƙufa a cikinsu. Gama duniyan nan a yadda take mai shuɗewa ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |