1 Korintiyawa 7:27 - Littafi Mai Tsarki27 In da igiyar aure a wuyanka, to, kada ka nemi tsinkewa. In kuwa ba igiyar aure a wuyanka, to, kada ka nemi aure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 In kuna da aure, kada ku nemi kashe auren. In ba ku da aure, kada ku nemi yin aure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |