1 Korintiyawa 7:21 - Littafi Mai Tsarki21 In ya kira ka kana bawa, kada ka damu. In kuwa kana iya samun 'yanci, ai, sai ka samu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Kai bawa ne sa’ad da aka kira ka? Kada wannan yă dame ka, sai dai in kana iya samun ’yanci, sai ka yi amfani da wannan dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |