1 Korintiyawa 7:19 - Littafi Mai Tsarki19 Don kaciya da rashin kaciya ba sa hassala kome, sai dai kiyaye umarnin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Kaciya ba wani abu ba ne, rashin kaciya kuma ba wani abu ba ne. Kiyaye umarnin Allah shi ne muhimmin abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |