1 Korintiyawa 7:15 - Littafi Mai Tsarki15 In kuwa shi, ko ita, marar ba da gaskiya ɗin yana son rabuwa, to, sai su rabu. A wannan hali, ɗan'uwa ko 'yar'uwa mai bi, ba tilas a kansu, domin Allah ya kira mu ga zaman lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma in marar bi ɗin ya raba auren, a ƙyale shi. A irin wannan hali, babu tilas a kan wani, ko wata mai bi. Allah ya kira mu ga zaman lafiya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |