1 Korintiyawa 6:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ashe, ba ku sani ba, jikinku Haikali ne na Ruhu Mai Tsarki wanda yake a zuciyarku, wanda kuka kuma samu a gun Allah? Ai, ku ba mallakar kanku ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ba ku san cewa jikin nan naku haikalin Ruhu Mai Tsarki ba ne wanda yake cikinku yake kuma daga Allah? Ku ba na kanku ba ne; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |