1 Korintiyawa 6:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ashe, ba ku sani ba, duk wanda ya tara da karuwa, sun zama jiki ɗaya ke nan? Domin a rubuce yake cewa, “Su biyun za su zama jiki ɗaya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ba ku san cewa shi wanda ya haɗa jikinsa da karuwa sun zama ɗaya a cikin jiki ke nan ba? Gama an ce, “Biyun za su zama jiki ɗaya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |