1 Korintiyawa 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 “Abinci don ciki aka yi shi, ciki kuma don abinci” – Allah kuma zai hallaka duka biyu, wannan da wancan. Jiki kam, ba don fasikanci yake ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “An yi abinci domin ciki ne, ciki kuma domin abinci.” Amma Allah zai hallaka su duka. Ba a yi jiki saboda fasikanci ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |