1 Korintiyawa 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 “Dukan abubuwa halal ne a gare ni,” amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. “Abu duka halal na a gare ni,” amma ba zan zama bawan kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “Ina da dama in yi kome,” sai dai ba kome ba ne yake da amfani. “Ina da dama in yi kome” sai dai ba abin da zai mallake ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |