1 Korintiyawa 6:1 - Littafi Mai Tsarki1 In waninku yana da wata ƙara a game da ɗan'uwansa, ashe, zai yi ƙurun kai maganar a gaban marasa adalci, ba a gaban tsarkaka ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 In wani a cikinku yana da damuwa da wani, don me zai kai ƙara a gaban marasa bi, maimakon yă kai ƙara a gaban tsarkaka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |