1 Korintiyawa 5:8 - Littafi Mai Tsarki8 Saboda haka, sai mu riƙa yin idinmu, ba da gurasa mai tsohon yisti ba, ba kuwa gauraye da yisti na ƙeta da na mugunta ba, sai dai da gurasa marar yisti ta sahihanci da ta gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Saboda haka, sai mu kiyaye Bikin ba da burodi mai tsohon yisti ba, ba kuma da yisti na ƙeta da mugunta ba, sai dai da burodi marar yisti na sahihanci da na gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |