1 Korintiyawa 5:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ku fitar da tsohon yistin nan, don ku zama sabon curi, domin hakika an raba ku da yistin, da yake an riga an yanka Ɗan Ragonmu na Idin Ƙetarewa, wato, Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ku kawar da tsohon yisti don ku zama kamar sabon curi da aka yi babu yisti yadda dai kuke. Gama an miƙa Kiristi Ɗan Ragon Bikin Ƙetarewarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |