1 Korintiyawa 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 sai ku miƙa irin wannan mutum ga Shaiɗan, don yă hallaka jikinsa, ruhunsa kuma ya tsira a ranar Ubangiji Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku miƙa irin wannan mutum ga Shaiɗan, don a hallaka halin nan na mutuntaka, ruhunsa kuma yă sami ceto a ranar da Ubangiji zai dawo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |