1 Korintiyawa 5:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ko da yake a jiki ba na nan, ai, ruhuna yana nan, kamar ma ina nan ne, har ma na riga na yanke wa mutumin da ya yi abin nan hukunci da sunan Ubangijinmu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ko da yake ba na nan tare da ku cikin jiki, ina tare da ku a cikin ruhu. Na riga na yanke wa wanda ya aikata wannan hukunci, kamar dai ina tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |