1 Korintiyawa 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ban sani ina da wani laifi ba, amma ba don wannan na kuɓuta ba, ai, Ubangiji shi ne mai gwada ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Lamirina bai ba ni laifi ba, sai dai wannan bai mai da ni marar laifi ba. Ubangiji ne mai hukunta ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |