1 Korintiyawa 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 A gare ni kam, sassauƙan abu ne a ce ku ne za ku gwada ni, ko kuwa a gwada ni a gaban kowace mahukunta ta mutane. Ni ma ba na gwada kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ƙaramin abu ne a gare ni a ce ku ne za ku gwada ni, ko kuwa a gwada ni a wata kotun mutane, ai, ko ni kaina ba na yanka wa kaina hukunci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |