1 Korintiyawa 4:21 - Littafi Mai Tsarki21 To, me kuka zaɓa, in zo muku da sanda, ko kuwa da fuskar ƙauna da lumana? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Wanne kuka fi so in na zo? Kuna so in tsananta muku ko in zama mai hankali da kuma sauƙinkai? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |