1 Korintiyawa 4:19 - Littafi Mai Tsarki19 Amma kuwa zan zo gare ku ba da daɗewa ba, in Ubangiji ya yarda, zan kuma bincika, in ga ƙarfin mutane masu ɗaga kan nan, ba maganganunsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Amma in Ubangiji ya yarda zan zo wurinku ba da daɗewa ba. Sa’an nan zan bincike ko masu wannan yawan ɗagan kan nan suna da wani iko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |