1 Korintiyawa 4:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ba don in kunyata ku na rubuta wannan ba, sai dai don in gargaɗe ku a kan cewa, ku 'ya'yana ne, ƙaunatattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ba don in kunyata ku ba ne na rubuta wannan, sai dai don in gargaɗe ku a kan cewa ku ’ya’yana ne, ƙaunatattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |