1 Korintiyawa 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 Har a yanzu haka, yunwa muke ji, da ƙishirwa, muna huntanci, ana bugunmu, kuma yawo muke yi haka, ba mu da gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Har yă zuwa wannan sa’a, yunwa da ƙishirwa muke ciki, muna sanye da tsummoki, ana wulaƙanta mu, ba mu kuma da gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |