1 Korintiyawa 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 To, wane ne Afolos? wane ne Bulus kuma? Ashe, ba bayi ne kawai ba, waɗanda kuka ba da gaskiya ta wurinsu, ko wannensu kuwa gwargwadon abin da Ubangiji ya ba shi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Shin, wane ne Afollos? Wane ne kuma Bulus? Ai, bayi ne kawai waɗanda ta wurinsu kuka gaskata, kamar yadda Ubangiji ya ba kowannensu aikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |