1 Korintiyawa 3:18 - Littafi Mai Tsarki18 Kada kowa yă ruɗi kansa. In waninku ya zaci shi mai hikima ne, yadda duniya ta ɗauki hikima, sai yă mai da kansa marar hikima, domin ya sami zama mai hikima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Kada ku ruɗi kanku. In waninku yana tsammani cewa yana da hikima, yadda duniya ta ɗauki hikima, to, sai ya mai da kansa “wawa” don yă zama mai hikima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |