1 Korintiyawa 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 In wani ya ɓāta Haikalin Allah, Allah zai ɓāta shi. Gama Haikalin Allah tsattsarka ne, ku kanku Haikalinsa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Duk wanda ya ɓata haikalin Allah, Allah zai ɓata shi, don haikalin Allah mai tsarki ne, ku ne kuwa haikalin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |