1 Korintiyawa 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 In kuwa aikin wani ya ƙone, to, sai yă yi hasara, ko da yake shi da kansa zai tsira, amma kamar ya bi ta wuta ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 In ya ƙone, zai yi hasara, amma zai sami ceto, sai dai kamar wanda ya bi ta tsakiyar wuta ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |