1 Korintiyawa 3:11 - Littafi Mai Tsarki11 Harsashin kam, ba wanda yake iya sa wani dabam da wanda aka riga aka sa, wato, Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Gama babu wanda zai iya kafa wani tushen gini dabam da wanda aka riga aka kafa, wanda yake Yesu Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |