1 Korintiyawa 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Kamar gwanin magini, haka na sa harsashin gini, gwargwadon baiwar alherin da Allah ya yi mini, wani kuma yana ɗora gini a kai. Sai dai kowane mutum, yă lura da irin ginin da yake ɗorawa a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ta wurin alherin da Allah ya ba ni, na kafa tushen gini kamar ƙwararren magini, wani kuma dabam yana gini a kai. Amma kowa yă lura da yadda yake gini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |