1 Korintiyawa 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Amma ni, 'yan'uwa, ban iya yi muku jawabi ba, kamar yadda nake yi wa mutanen da suke na ruhu, sai dai kamar yadda nake yi wa masu halin mutuntaka, kamar jarirai a cikin bin Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 ’Yan’uwa, ban iya yi muku magana kamar masu ruhaniya ba, sai dai kamar masu halin mutuntaka, jarirai cikin bin Kiristi kawai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |